Tuesday, January 22, 2019

(Garabasa) KALLON BIDIYO A YOUTUBE KYAUTA

 Kamar yadda Duniya Take Canjawa Kullum Abubuwan Zamani na Fasaha Da Cigaban Zamani yake Canjawa. Haqeeqa Kunsan Cewa Wannan dandali Mai Albarka wato ausodangi.com.ng Tajima Tana kawo muku Abubuwan Zamani Wanda Kuke Amfana. Toh Har Ilau Tasake Kawo Muku Wani Sabuwar Fasaha na Yadda Zaku Kalli Video A YouTube Kyauta, Burin ausodangi.com.ng A Kullum Ta Dinga Kawo Muku Sabbin Abubuwan Fasaha Domin Muma Adinga Damawa Damu A Zamanance. Dafarko kaje Playstore dinka kadauko wani Applications maisuna NETFLIX  sai kayi installed dinsa Sai kashiga Zakaga Yana Nuna Maka Gurarenda Zaka Cike. Bayan Kagama Cike Abubuwanda Suke Buqata Toh Zasu Baka Dama Kayita Kallo Kyauta Har NA Tsawon Wata Daya Amma Daganan zaka fara Biyansu Idan Kuma Iya na Kyautar Ya Isheka Toh idan ka kalli na Wata dayan Sai Ka haqura Idan Akwai tambaya Sai kayi comment

No comments:

Post a Comment

Bincike,Tarihi da kuma wayarwa Akan internet hadi da tarihin manyan Malamai da kuma fadakarwa.

Minene z-sip program