Add this

Thursday, January 17, 2019

Ta faru Ta Kare Atiku ya Shiga America


Dan takarar shugaban kasa kenan a jamiyar PDP watto Atiku Abubakar lokacin da ake tarbonsa A America
Kamar yadda muka sani a baya cewa America ta hana atiku shigowa cikin kasar Amma Yanzu haka atiku abubakar yana cikin kasar America a babban birnin wato Washington DC. Domin kallon vedion sai kashiga wannan link dake kasa
https://youtu.be/FmkLwNzu2mo

No comments:

Post a Comment

Bincike,Tarihi da kuma wayarwa Akan internet hadi da tarihin manyan Malamai da kuma fadakarwa.

Minene z-sip program