Add this

Thursday, January 31, 2019

yadda zaka saka g-mail account dinka a facebook.

Kamar yadda muka sani Yanzu mutane suna rasa account dinsu saboda rashin tsare account dinsu da kyau, to Yanzu yakamata mu sake lale saboda idan har Ka saka G mail  dinka a facebook to da wuyya #hackers suyi hakin din account dinka.
Hanyoyin da mutum zai bi domin saka G mail dinsa a facebook shine idan kashiga setting  zakaga account setting Daga Nan zakaga account information sai kayi kasa kadan zakaga e mail sai kayi edit Ka saka g mail naka bayan kasaka sai ka tafi g mail naka kayi activation bayan Nan shikenan.
Allah ya tsare mu Daga sharinsu.
Domin Karin bayani sai a tuntubi abdulazezumarsodangi@gmail.com

No comments:

Post a Comment

Bincike,Tarihi da kuma wayarwa Akan internet hadi da tarihin manyan Malamai da kuma fadakarwa.

Minene z-sip program