ausodangi

Asslam Alaikum
Bayan gaisuwa ta addinin musulunci inama yan uwana musulmi musaman hausawa fatan alheri, da farko dai wannan website Mai suna ausodangi.com.ng mun budeshi ne domin bunkasa Yaren halshen Hausa a fadin duniya hadi da bincike Akan internet da kuma bincike Akan abunda ya shafi alumma da kuma tarihin manyan Malamai na addinin musulunci da kuma tallata sanao'inmu mu da kuma ku kanku zaku iya turomuna da hajojinku domin a tallata maku su a duniya kuma insha Allah zamu rinka kawo maku dukan abubuwan da suke faruwa a wannan jahar ta mu dama duniya baki daya kudai kawai ku kasance da www.ausodangi.com.ng ku dannan subscribe Domin samunmu cikin sauki.
Zaku iya kasancewa damu Akan hanyoyin sada zumunta kamar facebook,whatsapp, Instagram, twitter da sauransu
Phone number ::09060539877
Facebook ::Abdulazez Umar sodangi
G-mail account ::abdulazezumarsodangi@gmail.com
Twitter::abdulazez sodangi
Da sauransu.
Muna godiya sosai Allah kasa mu cika da Imani amen. Domin yin subscribe sai ku shiga Wannan link  www.ausodangi.com.ng, zaku iya turomuna sako ta wannan e-mail
abdulazezumarsodabgi@gmail.com

No comments:

Post a Comment

Bincike,Tarihi da kuma wayarwa Akan internet hadi da tarihin manyan Malamai da kuma fadakarwa.

Minene z-sip program