karance - karance

Assalamu alaikum
Yan uwa kamar yadda kuka sani cewa yana daga cikin Manufar wannan page watsa karance karance malluman Ahlil Sunnah insha Allah zamu kawomaku karance karance malam abubakar Muhammad sodangi algusawiy kamar irinsu Ramadan tafser ,da sauran muhadarat da kuma karance karance shekh Usman Muhammad sodangi Rae's Da sauransu.
Bugu da Kari idan kana bukatar karance karance waddanan Malamai zaka iya zuwa Bebeji Plaza gusau shago Mai number 10/11 ,domin turo waddanan karance karance.
Mungode sosai
Don Karin bayani
09060539877

No comments:

Post a Comment

Bincike,Tarihi da kuma wayarwa Akan internet hadi da tarihin manyan Malamai da kuma fadakarwa.

Minene z-sip program